A wannan rubutun namu za muyi muku bayani akan Technical Analysis, da kuma mahimmancin amfani da Technical Analysis din yayin cin kasuwa a kasuwar forex ko kuma kasuwar Crypto currency.
Meyasa Zanyi Amfani da Technical Analysis?
Dalilan da za susa mutum amfani da Technical Analysis na da yawa amman kadan daga cikin su sune kamar haka:-
i) Gano inda farashin kasuwa zaiyi a wannan lokacin
ii) Sanin dai-dai lokacin shiga kasuwa da fita daga kasuwar
iii) Cin kasuwa tare da manya-manyan 'yan kasuwa domin samun riba mai yawa
iv) Kaucewa yawan asara a kasuwa
Wannan kadan ne daga cikin dalilan da za susa mutum amfani da Technical Analysis kafin shiga kasuwa a ko wane lokaci.
Menene Technical Analysis?
Technical Analysis wata hanyace da mutum kan iya yin amfani da ita wajen iya hakaito idan farashi kasuwa zai yi a wannan lokacin ta hanyar amfani da tsinkayen nuna farashi (Candlestick).
Domin samun cikakken bayani kuma gamsashshe a game da Technical Analysis sai kukalli wadannan bidiyoyin masu zuwa
.jpeg)
0 Comments